iqna

IQNA

kira
Tafarkin tarbiyyar annabawa; Ibrahim (a.s) / 7
Wasu hanyoyin ilmantarwa sun zama ruwan dare a tsakanin annabawan Ubangiji, daga cikin wadannan hanyoyin za mu iya ambaton hanyar hakuri. Ƙarfin da ke akwai a cikin haƙuri don ilmantar da mutane ba a cikin ɗabi'a mai tsauri da rashin tausayi ba. Don haka, nazarin hanyar annabawa wajen yin amfani da hanyar haƙuri ya zama mahimmanci.
Lambar Labari: 3489345    Ranar Watsawa : 2023/06/20

Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin da mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan sahayoniya suka kai a kan masallacin Al-Aqsa a jiya.
Lambar Labari: 3489166    Ranar Watsawa : 2023/05/19

Hukumar kula da masallacin Harami da na Masjidul Nabi ta sanar da ware ma nakasassu kofofin shiga na musamman guda 8, tare da samar da ramuka na musamman da filaye masu karkata zuwa ga nakasassu masu keken guragu.
Lambar Labari: 3488410    Ranar Watsawa : 2022/12/28

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071    Ranar Watsawa : 2020/08/10

Tehran (IQNA) gamayyar kungiyoyin musulmi a kasar Malaysia sun yi Allawadi da kakkausr mury kan takunkuman Amurka a kan Iran.
Lambar Labari: 3484650    Ranar Watsawa : 2020/03/23

Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azahar ta mayar da kakkausan martani a kan kira n da wasu fitattun Faransawa su 300 suka yi na a cire wasu ayoyi daga cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482612    Ranar Watsawa : 2018/04/28