IQNA - Mambobin kungiyar matasan Tasnim sun karanto ayoyi a cikin suratul Baqarah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, matasan masu karatun kungiyar Tawashih Tasnim sun karanta ayoyi na 250 zuwa 252 a cikin suratul Baqarah a bisa salon karatun fitaccen malamin nan na Masar Mustafa Isma'il mai.