Labarai Na Musamman
IQNA – Sama da mutane 97,000 daga kasashe daban-daban ne suka ziyarci cibiyar buga kur’ani ta Sarki Fahad a watan Agustan shekarar 2025.
03 Sep 2025, 13:05
IQNA - Littafin "Bayanan Karatun Kur'ani na Yamma; Concept, History and Trends" yayi nazari ne kan yadda harkokin karatun kur'ani a kasashen yammacin duniya...
03 Sep 2025, 16:19
IQNA – An jinjinawa wasu manya daga kungiyar kasashen kudu maso gabashin Asiya dangane da irin nasarorin da suka samu a yayin taron kasa da kasa na inganta...
03 Sep 2025, 16:30
IQNA - Masallacin Abdullahi bin Abbas, fitaccen malamin fikihu kuma sahabin Manzon Allah (SAW) da ke birnin Taif na ci gaba da mayar da shi a wani mataki...
03 Sep 2025, 17:26
IQNA - A birnin Shumen na kasar Bulgeriya, ya karbi bakuncin gasar ilmin addinin musulunci ta kasa karo na 18, wanda babban mufti na jamhuriyar Bulgaria...
03 Sep 2025, 17:04
IQNA – Sheikh Ahmed Al-Maasrawi wanda ya shafe shekaru da dama yana zama a kasar Malaysia ya sanar da kammala aikin nasa a wani aiki na hadin gwiwa da...
02 Sep 2025, 19:39
IQNA – Wani dan kasar Argentina ya musulunta a masallacin Mina da ke birnin Hurghada na kasar Masar.
02 Sep 2025, 20:09
IQNA - A jiya da safe 31 ga watan Agusta 2025 aka fara gasar karatun kur'ani mai tsarki da haddar hadisan ma'aiki a birnin Kairouan na kasar Tunisia.
02 Sep 2025, 20:03
IQNA - Firaministan kasar Iraki wanda ya ziyarci birnin Mosul, ya kaddamar da masallacin Al-Nuri da kuma shahararriyar Al-Hadba Minaret da aka lalata a...
02 Sep 2025, 20:45
IQNA – Shugaban kungiyar masu karatun kur’ani ta kasar Masar ya bayyana cewa gasar kasa da kasa na bankado sabbin hazaka tsakanin matasa masu haddar kur’ani.
02 Sep 2025, 19:58
IQNA – Annabi Muhammad (SAW) ya yi nasarar samar da al’umma guda daya daga cikin kabilun da suka rabu ta hanyar amfani da alherinsa da rahamarsa, in ji...
01 Sep 2025, 18:36
IQNA - A ranakun 25 da 26 ga watan Satumba ne ofishin jakadancin Saudiyya da ke Jamhuriyar Kyrgyzstan ya gudanar da bikin baje kolin ayyukan kur'ani da...
01 Sep 2025, 18:52
IQNA - Masallacin Cristo de la Luz, wanda kuma aka fi sani da Masallacin Bab Al-Mardum, wani babban zane ne na gine-ginen addinin muslunci a kasar Spain,...
01 Sep 2025, 19:00
IQNA - Shugaban hukumar yahudawan ya soke ziyarar tasa zuwa Afirka ta Kudu saboda fargabar kama shi.
01 Sep 2025, 19:26