iqna

IQNA

adadi
Tehran (IQNA) Yarda da sauye-sauyen rayuwa a cikin al'ummar Japan ya haifar da karuwar al'ummar musulmi a wannan kasa.
Lambar Labari: 3489199    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Tehran (IQNA) A safiyar yau Lahadi 15  ga watan Janairu ne aka fara yanke hukunci kan matakin share fage na maza na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 39 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran mai taken "littafi daya al'umma daya".
Lambar Labari: 3488509    Ranar Watsawa : 2023/01/16

Tehran (IQNA) yahudawan Ethiopia 316 sun isa birnin Tel aviv a yau bayan da gwamnatin Isra’ila ta ba su damar yin hijira daga kasarsu.
Lambar Labari: 3485426    Ranar Watsawa : 2020/12/03

Tehran (IQNA) ana hada gawawwakin musulmi da corona ta kashe domin yi musu kabarin bai daya a kudu maso gabashin birnin Landan.
Lambar Labari: 3484712    Ranar Watsawa : 2020/04/14

Bangaren kasa da kasa, adadi n mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a Kashmir ta Pakistan ya karu.
Lambar Labari: 3484086    Ranar Watsawa : 2019/09/25