iqna

IQNA

faransanci
Tehran (IQNA) Hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da cewa za a fassara hudubar sallar Juma'a na Masallacin Harami a lokaci guda zuwa harsuna 10 da suka hada da harshen Farisanci.
Lambar Labari: 3489143    Ranar Watsawa : 2023/05/15

Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci   (4)
Alameh Muhammad Bin Shaqroon shi ne ya rubuta sahihin tarjama da tafsirin kur’ani na farko a cikin harshen Faransanci a cikin mujalladi 10 kuma ya wallafa ayyuka sama da 30 cikin harsunan Larabci da Faransanci da Spanish a fagen tarjama da tafsirin kur’ani da kuma littafin. Adabi da tarihin Maroko, wanda ya rasu a wani lokaci da suka wuce.
Lambar Labari: 3488114    Ranar Watsawa : 2022/11/02

Tehran (IQNA) Wasu malaman Aljeriya biyu da malaman addinin Islama da nufin cike gibin tarjamar kur'ani zuwa Faransanci, sun yi wani sabon tarjama tare da bayanin ayoyin da ke cikin wannan harshe.
Lambar Labari: 3487414    Ranar Watsawa : 2022/06/13

Tehran (IQNA) ana shirin fara aiwatar da wani tsari na watsa karatun kur’ani tare da tarjamarsa a lokaci guda a cikin watan Ramadan a kasar saudiyya.
Lambar Labari: 3484734    Ranar Watsawa : 2020/04/22

Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli a birnin Dakar na kasar Senegal na littafai da aka rubuta kan manyan malaman Iran da Senegal da suka hada da Imam Khomenei (RA) da kuam Sheikh Amadu Bamba.
Lambar Labari: 3482137    Ranar Watsawa : 2017/11/25

Bangaren kasa da kasa, Umar Muhammad Mukhtar Alkadi fitaccen marubuci kuma mai fassarar kur’ani mai tsarki ya rasu.
Lambar Labari: 3481132    Ranar Watsawa : 2017/01/14