iqna

IQNA

mashahuran
Bayani kan tafsiri da malaman tafsiri  (17)
Tafsirin Jama'im al-Jami takaitacce ne kuma muhimmin fasalinsa shi ne yanayin adabinsa, wanda ke bayani kan ayoyin Al-Qur'ani da gajeruwar jimloli tare da dukkan ayoyin Alqur'ani.
Lambar Labari: 3488657    Ranar Watsawa : 2023/02/13

Bayanin Tafsisri Da Malaman Tafsiri   (2)
Babban tafsirin al’ummar musulmi na uku shi ne tafsirin “Mughatal bin Sulaiman” babban malami kuma malamin tafsiri wanda ya rayu a babban Khurasan, kuma aikinsa shi ne mafi dadewar tafsirin Alkur’ani da ya zo mana.
Lambar Labari: 3487779    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731    Ranar Watsawa : 2021/12/26