iqna

IQNA

fahimta
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya suna bayar da kyautuka na musamman ga marassa karfi a kasar, domin kara karfafa dankon zumunci da kyakkyawar fahimta tsakanin mabiya addinin kiristanci da musulunci.
Lambar Labari: 3481050    Ranar Watsawa : 2016/12/19