Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi kira zuwa ga zaman lafiya da sulhu a tsakanin dukkanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3483686 Ranar Watsawa : 2019/05/30
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta aike da sakon taya alhini ga al'umomin Iran da Iraki sakamakon girgizar kasar da aka yi wadda ta lashe rayukan daruruwan mutane.
Lambar Labari: 3482097 Ranar Watsawa : 2017/11/13
Bangaren kasa da kasa, Ayad Amin Madani babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya ajiye aikinsa.
Lambar Labari: 3480899 Ranar Watsawa : 2016/11/01