IQNA - Kungiyar ta'addanci ta ISIS ta fitar da faifan bidiyo game da mubaya'ar wasu 'yan kunar bakin wake biyu na harin ta'addancin wannan kungiya a Kerman.
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, kungiyar ta’addanci ta Da’esh ta fitar da wani faifan bidiyo na mubaya’ar wasu ‘yan kunar bakin wake biyu na harin ta’addancin Kerman ga Halifan wannan kungiya.