Kari Wahid Khazaei dan kasar Iran ya karanta kur’ani a kwanan baya a wani shiri da majalisar koli ta kur’ani ta Iran ta gudanar.