IQNA

Musulmi Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Kalaman Macron Na Batunci Ga Musulunci

22:16 - October 29, 2020
Lambar Labari: 3485319
Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewa da kalaman batunci a kan addinin musulunci da shugaban Faransa ke yi.

Musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewa da kalaman batunci a kan addinin musulunci da shugaban Faransa Emmanual Macron ke yi, tare da yin kira da a kaurace wa kayayyakin Faransa.

3931345

 

captcha