IQNA

Muhammad Isa Yana Bayani Ga Alhazai:

Daga Malaman Aljeriya Kawai Za Ku Yi Tambaya

23:48 - August 20, 2016
Lambar Labari: 3480728
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya a lokacin da yake bayani ga maniyyata ya ce; daga malaman Aljeriya ne kawai za ku tambaya kan addini.

Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa ya nakalto daga shafin Alshuruq cewa, Muhammad Isa Isa ministan harkokin addini na kasar Aljeriya ya sheda wa maniyyata na kasar cewa, su aikinsu shi ne kawai kayutata tafiyar alhazai da kumakula d jin dadinsu.

Ya ce dangnae da abubwan ad suka shafi hukunce-hukunci na addini kada su tabayi wasu malamai daga wani wuri, su tambayi malaman kasar kawai, domin kaucewa rikita tunanin mahajjata da ake a kasar.

Haka nan kumaya bayyana cewa a lokutan da suka gabata ana tafiya da malamai masu bayani ga mahajjata kan lamura shari 65, amma a shekarar bana za a tafi da malamai masana 150.

Bisa wannan rahoton, a ranar Alhamis da ta gabata ce alhazan farko na kasar Aljeriya suka fara domin safke farali, yayin da adadinsu ya kai 260, kuma kasar Aljeriya ta ce tana daukar matakai na ganin an kula da rayuka da lafiyar maniyyatan kasarta a wannan shekara.

3524135

captcha