IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa, yakin kwanaki 12 da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kakabawa Iran ya nuna irin tsayin dakan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da azama da karfinta.
14:51 , 2025 Jul 29