Za ku iya ganin karatun Taha Kabiri mai karatun kur’an daga kasar Iran daga cikin suratu Mubarakah A'araf.
Karatun Taha Kabiri mai karatun kur’an daga kasar Iran daga cikin suratu Mubarakah A'araf da aka gabatar a taron majalisin sauraren karatun kur’ani, wanda Majalisar koli ta kur’ani ce ta gudanar da wannan taro.